
Dasa aljanna
(غرس الجنة)
الْمَالُ وَالْبَنُونَ زِينَةُ الْحَيَاةِ الدُّنْيَا ۖ وَالْبَاقِيَاتُ الصَّالِحَاتُ خَيْرٌ عِندَ رَبِّكَ ثَوَابًا وَخَيْرٌ أَمَلًا ( الكهف 46 )
Dukiya da 'ya'ya sune kayan ado na rayuwar yau. Kuma abin da ya wanzu, daga ayyukan ƙwarai, shĩ ne mafi alhẽri a wurin Ubangijinka ga ijãra, kuma mafi alhẽri ga fata.
0
Yawan baƙi:
Ana lodawa...